Babbar kotun jihar Kaduna ta wanke wasu ‘yan shi’a bisa zargin da ake yi masu da hannu wajen janyo rikicin Zariya.
Gwamnatin jihar Kaduna ce dai ta gurfanar da ‘yan Shi’an gaban kotun inda ta zarge su ta tayar da rikicin watan Disamba na shekarar 2015 wanda ya yi Sandiyyar mutuwar ‘yan shi’a sama da 300.
#Rariya

No comments:
Post a Comment