Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya yi ikirarin cewa muddin jam’iyyar PDP ta hana shi tikitin tsaya takarar Shugaban kasa, za ta fuskanci wani babban bala’i. Share
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya yi ikirarin cewa muddin jam’iyyar PDP ta hana shi tikitin tsaya takarar Shugaban kasa, za ta fuskanci wani babban bala’i.
Sai dai tsohon Mataimakjn Shugaban bai bayyana yanayin bala’in amma ya nuna cewa shi ya fi cancanta saboda ya yi nesa a cikin harkar siyasa kuma ya fahinci tsarin mulkin dimokradiyya sannan shi kadai ne ke da kudin da zai iya fafatawa da Shugaba Buhari.
#Rariya

No comments:
Post a Comment