Mu magoya baya ba abun da za mu ce akan wanna hukunci sai dai mu yi godiya ga Allah saboda akwai wadanda ba su so wannan hukuncin ba amma da yake Allah ba ya zalunci kuma ba ya goyon bayan zalunci sai gashi gaskiya ta yi halinta. Al’ummar Nijeriya yanzu sun tabbatar da cewar Bafarawa ba barawo bane sharrin ‘yan siyasa ne.
Allah mungode maka. Sai Garkuwan Sokoto Allah Ya kara tsare mana kai da tsarewarsa.
#Rariya

No comments:
Post a Comment