Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar a yau ya karÉ“i shaidar (lambar) yabo daga Ƙungiyar yaÉ—a manufofin gwamnati ta hanyar Sabbin Kafafen Sadarwa na Zamani na Shiyyar Arewa maso Yamma, bisa la’akari da Æ™oÆ™arin sa, jajircewa da yunÆ™urin sa na kare martabar dimokraÉ—iyya, ba wai a jihar Jigawa kaÉ—ai ba, har ma da Najeriya baki É—aya.
A sanda yake miÆ™a masa wannan lambar girmamawa, a taron da aka gudanar a É—akin taro na Gidan Gwamnatin Jihar Jigawa, Shugaban Ƙungiyar Alhaji Adamu Attahiru Birnin Kebbi, ya yabawa Maigirma Gwamnan bisa irin ayyukan raya Æ™asa da yake shimfiÉ—awa a jihar da kuma Æ™oÆ™arin sa na bayyana ayyukan gwamnati ga al’uma.
Alhaji Abdullahi Attahiru yace ƙarƙashin mulkin Gwamna Muhammad Badaru, jihar Jigawa ta samu cigaba ta fannoni da dama musamman harkar noma.
A jawabin sa, a yayin da ya karɓi kyautar, Gwamna Badaru ya nuna farin cikin sa da wannan karramawa, tare da alƙawarin zai ci gaba da ayyukan raya ƙasa da kuma bunƙasa Harkokin noma domin bin sahun Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari.
Gwamna Badaru ya kuma yi kira ga ƳaÆ´an Ƙungiyar da su cigaba da wayar kan al’uma bisa ga ayyukan raya Æ™asa da Maigirma Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ke yi wa Æ™asar nan, tare da yaÉ—a manufofi domin Æ™ara zaÉ“en Maigirma Shugaban Ƙasa don cigaba da abin da ya faro.
#Rariya

No comments:
Post a Comment