AREWATOPLOADED.COM

YOUR CHOICE THE BEST OF ALL.....

you are welcome to arewatoploaded You are welcome to arewatoploaded

Saturday, July 28, 2018

Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Boko Haram Da Suka Kai Mummunan Hari A Garin Jakana

Rundunar Sojan Nijeriya ta samu nasarar fatattakar wasu mayakan Boko Haram da suka kai wani mummunan hari a garin Jakana da ke karamar hukumar Kaga a jihar Borno.

Kwamandan rundunar shiyya ta bakwai, Birgediya Janar Bulama Biu ya ce mayakan sun shiga garin ne a jiya Alhamis da daddare dauke da manyan makamai amma kuma sojojin da ke garin sun samu nasarar fatattakarsu.
#Rariya

No comments:

Post a Comment