Ana ci gaba da yayata rahotanni cewa an sace dan majalisar Dattawa mai wakiltar Kogi ta Yamma, Sanata Dino Melaye. Tun da farko ne dai, Babban amininsa, Sanata Ben Murray-Bruce ne ya fara fitar da rahoton sacen Dino Melaye. #Rariya
No comments:
Post a Comment