Yan dabba har gida saboda
Waka to yau ne nakeso nafadi ma
Kowa yaji bazan dakuba ba
Wakar fada bane nayi kokari
Ne nayi aiki DA nazari da ilimi Dan kawoma mutanen arewa nishadi nakuma tsaya nayi tunani a yanda nake hardcore
Rapper sanan nayi wakar nakuma taimakon wasu mutane guda biyu TEESWAGG
DA KUMA DJ_alione suka kuma ban hadin Kai nayi wakar
Nasaka aka hadamin beat nayi recording dakaina nakuma yi mixing din kayana sanan kuma Abu nabiyu

Jama,a nacewa Ina yawan
Sake tracks dahuri eh ina sakewa dan ni da ace dahali
A duk week zandinga dropping
Waka dalilina shine tunda ba videos nakeyiba yanxu amma nakusa farawa fans kuqara
Hakuri akwai ayyuka dasukamin yawa nakusa kamallawa insha Allah

No comments:
Post a Comment