Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya yi ikirarin cewa ba zai sauka daga kujerar shugabancin majalisar Dattawa ba duk da yake ya canja sheka zuwa jam’iyyar PDP.
Shugaban jam’iyyar APC na Kasa, Adams Oshiomhole ne dai ya nemiSaraki ya sauka daga kujerar shugabancin majalisar wadda a bisa ka’ida, dan majalisar APC ne ya cancanci kujerar saboda har yanzu, APC ce ke da rinjaye a majalisar inda take da sanatoci 53.
#Rariya

No comments:
Post a Comment