'bisa kiyasi mutum 12 ne giwaye suka kashe cikin yan gudun hijirar Rohinga, wannan al'amari yana faruwane a wani sansani da su yan gudun hijirar sukle samun mafaka a Bangaledesh a watannin babaya-bayannan'
Sakamakon yanda sansanin ke kara fadada sama da mutum 700,000 ne da suka tsere ma rikici daga myanmar ke samun mafaka a wajen tun watan augustan bara.

No comments:
Post a Comment